Connect with us

Labarai

Majalisar dattawa ta amince da mutanen da shugaba Buhari zai naɗa Ministoci

Majalisar dattawa, ta amince da mutane bakwai da shugaba Buhari ya tura mata domin naɗa su a matsayin ministoci.

Majalisar ta tabbatar da naɗin nasu ne bayan zaman tantance su da ta yi yau Laraba.

BBC ta ruwaito cewa, wasu daga cikin sabbin ministoci da suka haɗa da tsohon ɗan majalisa an buƙace su da su yi gaisuwa ga majalisar su wuce, yayin da wasu daga cikinsu aka tsare su da tambayoyi kan batutuwan da suka shafi ƙasa.

Ministocin da aka tabbatar da naɗin nasu sun haɗa da, Henry Ikechukwu Ikoh daga Abia da Umana Okon Umana daga jihar Akwa Ibom da Ekumankama Joseph Nkama daga Ebonyi da kuma Goodluck Nanah Opiah daga jihar Imo da Umar Ibrahim El-Yakub  daga Kano da Ademola Adewole Adegoroye daga jihar Ondo sai Odum Udi daga Rivers.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet