Connect with us

Labarai

Hajjin Bana: hukumomin Saudiyya sun ƙara wa Najeriya lokacin shiga ƙasar

Hukumar kula da zirga-zirgar jiragen sama ta Saudiyya, ta ƙara wa Najeriya wa’adin ranar da kammala saukar maniyyata.

Mataimakiyar daraktan yaɗa labarai a hukumar jin daɗin alhazai ta Najeriya Hajiya Fatima Usara ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar yau Litinin a birnin tarayya Abuja.

Sanarwar ta ƙara da cewa ƙara wa’adin ya zama wajibi sakamakon yawan jiragen da aka soke tashinsu da kuma wadanda aka samu jinkiri wajen tashinsu.

BBC ta ruwaito cewa, hukumar ta yi ƙarin ne daga yau 4 ga Yuli zuwa jibi Laraba.

Haka kuma sanarwar ta kara da cewa hakan ya faru ne sakamakon wasu dalilai da suka hada da kasa samar wa maniyya kudin guzuri da wasu hukumomin alhazai na jihohi suka yi, da rashin wadatattun kudin biza, tare da gaza samun sakamakon gwajin Korona da aka yi wa maniyyatan a kan lokaci.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantpusulabetvdcasinograndpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetholiganbetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetholiganbetholiganbetjojobetjojobet girişjojobet güncel girişjojobet güncel girişcasibompusulabetpusulabetcasibom girişcasinolevantcasinolevantmatbetholiganbetimajbetpusulabetvdcasinosahabetmarsbahismarsbahis girişholiganbetholiganbet girişcasibomcasinolevantcasinolevantcasibomsekabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet