Connect with us

Labarai

Gwamna Ganduje ya yi wa fursunoni 90 afuwa

Gwamnan Kano Dakta Abdullahi Umar Ganduje, ya yi wa fursunoni casa’in afuwa.

Hakan na cikin wata sanarwa da jami’in hulɗa da jama’a na hukumar gidajen gyaran hali ta Najeriya shiyyar Kano Musbahu Lawan Kofar Nassarawa ya fitar.

Sanarwar ta ce, gwamnan ya yi musu afuwar ne a ziyarar bikin Babbar Sallah da ya kai gidan gyaran halin.

Haka kuma sanarwar ta ce, cikin mutanen da gwamnan ya yi wa afuwa har da mutane goma sha uku da aka yanke wa hukuncin kisa.

Musbahu Lawan ya kuma ce gwamna Ganduje ya biya wa mutane saba’i’n da bakwai diyyar kuɗin da ake binsu domin fita daga gidan gyaran halin baya ga mutane 13 da a baya aka yanke wa hukuncin kisa, amma ganin halayensu sun gyaru ya sanya gwamnan ya yi musu afuwa.

Sai kuma ɗaurarru uku waɗanda aka yanke wa hukuncin kisa amma gwamnan ya yi musu afuwa zuwa ɗaurin rai da rai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet