Connect with us

Labarai

Hajjin Bana: NAHCON za ta umarci hukumomin Saudiyya su biya alhazai kuɗin abincinsu

Hukumar jin daɗin Alhazai ta Najeriya NAHCON, ta ce, za ta buƙaci hukumomin ƙasar Saudiyya su biya alhazan Najeriya kuɗaɗen abincinsu a wuraren da ba a ba su abinci ba.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da hukumar ta fitar yau Laraba.

Sanarwar ta ruwaito cewa shugaban hukumar Zikirullah Kunle Hassan, ne ya bayyana hakan yayin da ya kai wa alhazan Najeriya ziyara a filin Muna.

BBC ta ruwaito cewa da dama cikin alhazan Najeriya sun yi ƙorafi dangane da tsarin da aka bi wajen ba su abinci a Hajjin bana.

Haka kuma ta cikin sanarwar, Shugaban na NAHCON, ya ƙara da cewa tuni hukumar ta tura wa hukumomin Saudiyya takarda inda ta bayyana ƙorafi a kan tsarin ciyar da alhazai.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet