Connect with us

Labarai

Adamawa: Ƴan bindiga sun kashe Kansila mai ci

Wasu da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun kutsa gidan wani kansila mai wakiltar mazaɓar Gudu Mboi da ke yankin ƙaramar hukumar Song ta Jihar Adamawa.

BBC ta ruwaito cewa ɓata garin sun afka gidan Kansilan mai suna Ishaya Bakano da tsakar daren wayewar yau Asabar a ƙaramar hukumar Song tare da harbe shi.

Haka kuma ta ruwaito cewa tuni jami’in hulɗa da jama’a na rundunar ƴan sandan Jihar DSP Suleiman Yahaya Nguroje, ya tabbatar da faruwar lamarin yana mai cewa an garzaya da kansilan asibiti bayan harbin nasa a nan ne aka tabbatar da rasuwarsa.

Jami’in ya kuma ce, ƴan bindigar sun harɓi guda daga cikin ƴaƴan kansilan wanda yanzu haka yake jinya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet