Connect with us

Labarai

Kano: Guguwa ta yi sanadiyyar mutuwar wata mata tare da rushewar gidaje 70

Majalisar ƙaramar hukumar Dambatta, ta tabbatar da rushewar gidaje saba’in tare da rasuwar wata mata da kuma jikkatar ƙarin wasu mutane sakamakon wata guguwa da ta afku a yankin.

Shugaban ƙaramar hukumar Alhaji Mohammad Abdullahi Kore, ne ya bayyana hakan lokacin da ya karɓi baƙuncin tawagar hukumar bada agajin gaggawa ta jihar Kano.

Ya ce, iftila’in ya faru ne a yankunan Unguwar Bai da Dukawa duk a ƙaramar hukumar ta Dambatta.

Alhaji Mohammad Abdullahi Kore, ƙara da cewa majalisar ƙaramar hukumar ta ɗauki nauyin jinyar mutanen da suka samu raunika.

Haka kuma ya ce, za su ɗauki matakan kare irin makamancin iftila’in a gaba.

A nasa jawabin, shugaban hukumar bada agajin gaggawa ta Kano Alhaji Sale Aliyu Jili, ya jajanta wa mutanen da iftila’in ya shafa tare da ba su tallafi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet