Connect with us

Labarai

Wasu Sanatoci sun fice daga majalisa a fusace bayan ƙin amincewa da ƙudurinsu na tsige shugaba Buhari

Wasu Sanatoci na jamiyyun adawa, sun fice daga zauren majalisar dattawa a fusace bayan da majalisar ta yi watsi da ƙudurin da suka gabatar na tsige Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari.

BBC ta ruwaito cewa, mambobin majalisar na jam’iyyun adawa sun bai wa shugaba Buhari wa’adin makonni shida kan ya kawo ƙarshen matsalar tsaro da Najeriya ke fuskanta.

Ta ƙara da cewa, Sanatocin sun kuma yi barazanar tsige Buhari matuƙar ya gaza magance matsalar cikin wa’adin.

Yayin zaman majalisar na Larabar nan ne shugaban marasa rinjaye na majalaisar, Sanata Phillip Aduda, ya gabatar da ƙududrin ya na mai roƙon shugaban majalisar Sanata Ahmed Lawan kan ya amince majalisar ta tattauna batun tsaro da kuma na tsige shugaba Muhammadu Buhari.

Sai dai shugaban majalisar ya ƙi amincewa da bukatar tasa yana mai cewa ko kaɗan ƙudurin nasu bai dace ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinograndpashabetgrandpashabet girişGrandpashabetsahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet