Connect with us

Ilimi

ASUU Ta Kara Tsawaita Wa’adin Yajin Aiki Da Ta Ke Yi Da Mako 4

Da Dumi-Dumi: Kungiyar ASUU Ta Tsawaita Yajin Aikin Da Ta Keyi

Kungiyar malaman jami’o’i, ASUU ta kara tsawaita yajin aiki da ta fara watanni biyar da suka gabata da wasu makonni hudu.

Idan za’a tuna cewa malaman da ke yajin aikin sun rufe jami’o’in gwamnati ne a ranar 14 ga watan Fabrairu,n shekarar 2022, biyo bayan gazawar gwamnatin tarayya wajen aiwatar da yarjejeniyar aiki (MoA) da bangarorin biyu suka shigar a shekarar 2020.

Shugaban kungiyar ASUU na kasa Farfesa Emmanuel Osodeke a wata sanarwa da ya fitar a ranar Litinin, ya ce an yanke shawarar kara yajin aikin ne domin baiwa Gwamnatin Tarayya damar shawo kan matsalolin da suka taso.

Wannan dai ya biyo bayan wani taron gaggawa na majalisar zartarwar kungiyar ta kasa ta gudanar a Sakatariyar kungiyar dake Abuja

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet