Connect with us

Labarai

Ɗalibi ya rataye kansa saboda rashin cin jarrabawa

Rundunar ‘yan sandan jihar Kwara ta ce, wani dalibi dan shekara 17 dan makarantar Grammar da ke karamar hukumar Offa ya kashe kansa sakamakon gaza cin jarabawarsa daga matakin babbar sakandire na aji daya zuwa zuwa aji biyu.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da jami’in hulda da jama’a na rundunar SP Okasanmi Ajayi, ya fitar.

Sanarwar ta ce, jami’an ‘yan sanda daga shalkwatar rundunar ne suka ciro gawar marigayin daga saman wata bishiya da ke bayan Otal din Ariya Garden, a birnin na Offa da misalin karfe 3:34 na ranar Talatar makonnan.

Haka kuma ta cikin sanarwar jami’in ya kara da cewa an bukaci dalibin da ya sake maimaita aji sakamakon faduwar da ya yi a jarrabawar.

“An kai gawarsa zuwa babban asibitin Offa domin tabbatar wa, yayin da aka fara gudanar da bincike kan lamarin,” inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet