Connect with us

Ilimi

Hukumar WAEC ta saki sakamakon jarrabawar bana

Hukumar shirya jarrabawar kammala makarantun Sakandare ta yammacin Afirka WAEC, ta fitar da sakamakon jarrabawar ta bana watau WASSCE wadda ɗalibai suka rubuta a tsakanin watannin Mayu da Yuni da suka gabata.

Shugaban hukumar a Najeriya Mista Patrick Areghan, ne ya bayyana hakan ga manema labarai yau Litinin a birnin Lagos.

Ya ce, a bana ɗalibai 1,222,505 wato kashi 76.36 cikin dari na dalibai 1,601,047 da suka rubuta jarrabawar sun ci kiredit zuwa sama a akalla darussa biyar, wadanda suka hada da Ingilishi da Lissafi kamar yadda BBC ta ruwaito.

Haka kuma ta bayyana cewa, kamar yadda sakamakon ya nuna, an samu koma baya na fiye da kashi biyar cikin ɗari na cin jarrabawar idan aka kwatanta shi da na bara.

Mista Areghan ya kara da cewa dalibai 1,437,629 watau kashi 89.79 cikin dari an kammala fitar da sakamakonsu gaba daya.

Yayin da dalibai 163,418 watau kashi 10.21 cikin dari suke da wasu daga cikin sakamakon nasu a hannun hukumar ba a kammala fitar da su ba, in ji shugaban na WAEC a Najeriya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet