Connect with us

Labarai

Gwamnatin Zamfara Ta Tallafa Tare Da Jajantawa Wadanda Harin ‘Yan Bindiga Ya Shafa

 

Gwamnatin jihar Zamfara ta bayar da tallafin abinci ga wadanda harin ‘yan bindiga suka rutsa da su a kauyen Sakajiki.

Mataimakin Gwamnan Jihar Hassan Muhammad ne ya bayyana haka a lokacin da yake jawabi ga wadanda abin ya shafa a Unguwar Sarkin Musulmi Junction Railway Kaura Namoda.

Yayin da yake jajanta wa wadanda abin ya shafa, Mataimakin Gwamnan ya bayyana cewa, Gwamna Bello Mohammed Matawalle ya riga ya dauki dukkan matakan da suka dace don magance matsalar ‘yan fashi da kuma barazanar barnar rayuka da dukiyoyi.

Gusau ya nuna jin dadinsa da irin jajircewa gwamnan bisa irin gudun mawar da ya bayar da kuma damuwa da babban hakimin karamar hukumar, Nasiru Altine Yakamata Kaura ya nuna saboda gaggawar mayar da martani da bayar da rahoton faruwar lamarin a kan lokaci ga hukumar da ta dauki matakin gaggawa.

Ya kuma tabbatar da aniyar gwamnatin jihar na tabbatar da komawarsu gidajensu, ya kuma kara da cewa gwamnati na tara isassun jami’an da za su kula da yankin ta fuskar tsaro.

 

Dimokuradiyya

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet