Connect with us

Labarai

Jami’an ƴan sanda za su dawo da shingayen binciken ababen hawa

Rundunar ƴan sandan Najeriya ta fitar da sanarwar da ke bayyana buƙatar sake tsaurara matakan tsaro a makarantu da asibitoci la’akari da yadda ake ci gaba da samun ƙaruwar ayyukan ta’addanci.

Sanarwar da rundunar ta fitar ta umurci dawo da shingen bincike da zai bayar da damar duba ababen hawa a lokacin da za su shiga gine-ginen gwamnati.

Sai dai babban sufeton ƴan sanda ya umurce su da yin aiki cikin kwarewa ba tare da cin zarafin ‘yan kasa da ma amsar na goro ba.

Wannan sabon matakin na zuwa ne a daidai lokacin da kasar da ke da mafi yawan al’umma a nahiyar Afirka, wadda ke shirye-shiryen tunkarar zaben gama gari a shekarar da ke tafe.

Al’umma a Najeriya da ma masu rajin kare su na martani a game da wannan mataki na maido da shingen bincike, wanda suka ce duk da alkawarin da mahukuntan kasar suka yi na maido da da’a a tsakanin jami’an ‘yan sanda har yanzu suna ci gaba da tsohuwar dabi’arsu wacce a shekarar 2020 ta jefa kasar cikin hargitsi da ya yi sanadiyar rayukan mutane musamman ma a jihar Legas.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet