Connect with us

Labarai

Gwamna Matawalle ya sanya hannu kan dokar kashe ƴan bindiga da masu ba su bayanai

Gwamnan jihar Zamfara Bello Muhammad Matawalle, ya rattaɓa hannu a kan dokar gwamnatin jihar da ta yi tanadin hukuncin kisa ga duk wanda aka samu da laifin fashi da makami da masu satar shanu da ƴan ƙungiyar asiri har ma da masu bai wa ƴan bindiga bayanai.

Gwamnan ya bayyana hakan ne a wani shirin kafa yaɗa labarai a yau Talata.

Matawalle ya kuma ce, ya sanya hannu kan kudirin dokar haramtawa da hukunta masu fashi da makami da masu satar shanu da da matsafa da masu garkuwa da masu aikata manyan laifuka tun a watan Yunin da ya gabata.

Haka kuma gwamnan ya bayyana ayyukan masu bai wa ƴan bindiga rahotannin a matsayin babbar barazana ga magance matsalolin rashin tsaro a jihar.

Ya kuma ce duk wanda aka samu da aikata guda daga cikin waɗannan manyan laifuka zai fuskanci zaman gidan gyaran hali ba tare da zaɓin tara ba.

Gwamnan na jihar Zamfara, ya kuma sanar da hana hawan babura daga ƙarfe 8:00 na dare zuwa ƙarfe 6 na safe a garin Gusau.
Haka zalika gwamnan ya bayyana cewa matakan na daga cikin kokarin da gwamnatin sa ke yi na magance matsalar ƴan fashi da makami.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet