Connect with us

Labarai

Gwamnoni Za Su Yi Wata Ganawa Da Shugaban Kasa

Gwamnoni za su gana da Buhari kan taɓarɓarewar tattalin arziki, da rashin tsaro

A bisa fargabar tabarbarewar tattalin arzikin da kasar nan ke ciki, Gwamnoni 36 za su hadu a ranar Laraba 17 ga watan Agusta, 2022 a dakin taro na Banquet Hall na fadar shugaban kasa da ke Abuja, domin tattauna hanyoyin da za a bi.

Daraktan yada labarai da hulda da jama’a na ƙungiyar Gwamnonin Najeriya, Abdulrazaque Bello-Barkindo, a wata sanarwa da ya fitar a ranar Talata, ya bayyana cewa yanayin tattalin arzikin kasa za’a fi tattaunawa a yayin taron.

A cewar sanarwar, “Gwamnoni da dama sun yi tunanin cewa lokaci ya yi da za a gaya wa juna gaskiya ta hanyar fuskantar juna kan lamarin, gami da yin tunani a kai.

Sanarwar ta bayyana cewa: “Wannan ne taro na farko da za’a yi kai tsaye tun bayan barkewar cutar ta Covid-19.

 

“Abubuwa biyu za su yi fice a tattaunawar: tattalin arziki da tsaro. Wannan dai shi ne karon farko a cikin wannan shekara, sabanin rahotannin kafafen yada labarai na cewa Gwamnonin sun bai wa shugaban kasa shawara a baki daya game da zaftare ma’aikatan gwamnatin tarayya ‘yan shekara hamsin da sauran wasu munanan shawarwari da ake son a kara wa jama’a kunci, gwamnonin. za su yi taro tare domin yin la’akari da yadda za a yi wa tattalin arzikin kasar garambawul.

“Taron wanda, bisa ga gayyatar da Darakta Janar na kungiyar gwamnonin Najeriya, Mista Asishana Bayo Okauru, ya bayar, zai fara ne da karfe 2 na rana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet