Connect with us

Featured

Galibin labaran da ake wallafawa a kaina babu gaskiya a ciki- Ronaldo

Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa

 

Dan wasan gaba na Portugal da ke taka leda da Manchester United, Cristiano Ronaldo ya ce nan da makwanni biyu gaskiya za ta bayyana kan jita-jitar yunkurinsa na rabuwa da kungiyar tasa mai doka gasar Firimiyar

Ronaldo mai shekaru 37 ya katse shirun da ya yi kan tofa albarkacin bakin da ake yi game da makomarsa a Manchester United ne a sakon da ya wallafa a shafinsa na Instagram, inda ya ce akasarin labaran da kafofin watsa labarai ke wallafawa kan batun neman sauyin shekarsa ba gaskiya bane.

A cewar Ronaldo ya na da littafin rubutu kuma a cikin ‘yan watannin baya bayan nan, daga cikin labarai 100 da aka wallafa akansa, 5 ne kawai suka yi dai dai da gaskiyar abinda ke faruwa.

Duk da cewa United ta ci gaba da nanata cewa Ronaldo ba na siyarwa bane, ana kyautata zaton kocin kungiyar Erik ten Hag a shirye ya ke ya bar dan wasan ya sauya sheka, matukar ya matsananta.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet