Connect with us

Labarai

Gwamna Ganduje ya tura wa majalisa sunan Dr Ali Musa Burum-Burum domin tantancewa tare da sahale naɗa shi kwamishina

Majalisar Dokokin Jihar Kano, ta karbi karin sunan mutum guda da gwamna Dr Abdullahi Umar Ganduje ya aike mata domin tantancewa tare da sahale naɗa shi a matsayin kwamishina.

Hakan na ƙunshe ne ta cikin wata sanarwa da Sakataren yaɗa labarai na Majalisar Uba Abdullahi ya fitar da yammacin yau Talata.

Sanarwar ta ce, gwamnan ya tura wa majalisar sunan Dakta Ali Musa Burum-Burum cikin kunshin mutanen da zai naɗa a matsayin sababbin kwamishinoni.

Haka kuma sanarwar ta ce, bayan aike wa shugaban majalisar takardar tuni majalisar ta karɓa tare da fara gudanar da tsare-tsaren da suka dace a kanta.

A jiya Litinin ne gwamnan ya tura wa majalisar sunayen mutane takwas domin tantancewa tare da tabbatar da naɗin su a matsayin kwamishinoni.

Mutane takwas ɗin sun haɗa da:

1. Ibrahim Dan Azumi Gwarzo

2. Garba Yusuf Abubakar

3 .Adamu Abdu Fanda

4 .Yau Abdullahi Yan Shana

5 .Sale kausari

6 .Yusuf Jibrin Ruruwai

7 .Abdulhamid Abdullahi Liman

8 .Lamin Sani Zawiyya

Majalisar dokokin ta jihar Kano, ta sanya ranar Litinin ɗin makon gobe domin tantance mutanen.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetRadissonbetsweet bonanzasweet bonanzapadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbetholiganbetmarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetcasibomcasibomcasibomholiganbetholiganbetjojobetjojobet sssjojobet güvenlikjojobet güvenlikjojobetholiganbetholiganbetjojobetcasinolevantimajbetsekabetjojobetjojobet girişgrandpashabetgrandpashabetTürkiyenin Casino Sitelerivdcasinovdcasinoholiganbetmarsbahissahabetjojobet erişimgrandpashabetjojobetmatbetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişDeneme Bonusujojobetjojobetjojobet