Connect with us

Labarai

APC: Kwamitin neman zaɓeya musanta fitar da sunayen shugabanni

Kwamitin yaƙin neman zaɓen shugaban ƙasa a zaɓen baɗi na jam’iyyar APC, ya musanta fitar da sunayen yana mai cewa, ba su da masaniya dangane da sunayen da ake yaɗawa a shafukan sada zumunta.

Daraktan yaɗa labarai na kwamitin Mista Bayo Onanuga, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar yau Asabar a birnin tarayya Abuja.

Ya ce, ana wallafa sunayen ne ba da izinin kwamitin ba.

Kwamitin dai, ya buƙaci da a yi watsi da waɗannan sunaye.

Haka kuma ya ƙara da cewa shugabancin jam’iyyar da ɗan takararta na shugaban ƙasa Asiwaju Bola Tinubu za su ƙaddamar da kwamitin yakin neman zaɓen nan ba da jimawa ba.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet