Connect with us

Labarai

Kano: Gwamnatin tarayya ta rufe kamfanonin taki marasa inganci

Gwamnatin tarayya ta ce ta dakatar da ayyukan wasu kamfanoni da suke yin gurbatattun takin zamani a Kano, domin tabbatar da samar da ingantacce don samun kayan amfanin gona masu yawa da inganci.

Mataimakiyar babban jami’in yaɗa labarai a ma’aikatar noma da raya karkara ta tarayya Anthonia Eremah, ce ta bayyana hakan a wata sanarwa da ta fitar a birnin tarayya Abuja.

Ta ce, garƙame kamfanonin na a matsayin ƙudurin gwamnatin tarayya na tabbatar da samar da taki da kayan amfanin gona masu inganci da aka tsara domin samun nasarar samar da abinci mai gina jiki.

Haka kuma ta ƙara da cewa tawagar ma’aikata ƙarƙashin jagorancin daraktan sashen bunƙasa tallafin kayan aikin gona FISSD Mista Kwaido Sanni, tare da rakiyar jami’an ƴan sanda da kuma jami’an DSS.

Sanarwar ta ƙara da cewa, jami’an sun gudanar da aikin ne a ranakun 17 da 18 ga wannan watan da muke ciki na.

Haka kuma sanarwar ta ce, da dama daga cikin kamfanonin takin da aka rufe ɗin ba sa son gudanar da aikin ne saboda sun san ba su cancanta ba.

Daraktan ya ce hakan ne ya sa aka dakatar da kamfanonin kamar yadda jaridar Solacebase ta ruwaito.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet