Connect with us

Featured

Newcastle za ta sayo Alexandre Isak daga Real Sociedad kan Yuro Miliyan 70

Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa

 

Kungiyar kwallon kafa ta Newcastle United ta amince da sayen dan wasan gaba na Real Sociedad, Alexander Isak
a kan kudi yuro miliyan 70 kamar yadda rahotanni suka bai yana

Kungiyar da ke wasa a gasar Firmiyar Ingila na neman karin dan wasan gaba 1, lamarin da ya sa suka yanke shawarar kashe makudan kudin da basu taba kashewa ba don cimma muradinsu na dauko Isak dan kasar Sweden din.

Jaridar El Diario da ake wallafawa a kasar Spain ce ta fara wallafa wannan labari, kuma wasu majiyoyi sun ce yanzu haka Real Sociedad na neman wanda zai maye gurbinsa.

A shekarar 2019 ne Isak ya koma Sociedad daga Borussia Dortmund a kan kudi Yuro miliyan 10, bayan shafe shekaru 4 a kungiyar.

Yanzu haka dai Isak shi ne dan wasa mafi tsada da Sociedad ta taba sayarwa a tarihinta, bayan Inigo Martinez da ta sayar a kan kudi yuro miliyan 32 a shekarar 2018.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet