Connect with us

Labarai

Jigawa@31: Gwamna Badaru Ya Yabawa Tsohon Gwamna Lamido Da Wasu Gwamnonin

Gwamnan jihar Jigawa Muhammad Badaru Abubakar ya yabawa tsohon gwamnan jigawa Sule Lamido da sauran gwamnatocin sojoji da na farar hula bisa ci gaban jihar a cikin shekaru 31 da kafuwarta.

Gwamnan ya yi wannan yabon ne a lokacin da yake jawabi ga ‘yan jihar a bikin cikar jihar shekaru 31 da kafuwa.

Ya ce, “Na yi imanin yawancin mu za mu iya tunawa cewa shekaru talatin da suka gabata, lokacin da jihar ta zama jihar Kano ta wancan lokacin, ta kasance cikin tsarin ci gaban yankin tsakiya, wanda ba shi da mafi yawan cibiyoyi na gwamnati da abubuwan ci gaba. Jama’a na ganin jihar a lokacin tana cikin halin kunci”

Godiya ga dukkan shuwagabannin da suka mulki jihar tun daga kan mulkin soja, Kanar Olayinka Sule har zuwa yau, kowace gwamnati ta ba da gudunmawa ta kowace fuska wajen ganin jihar Jigawa da kuma inda take a yau”.

“Ina jinjina tare da yabawa dukkan wadannan shugabannin da suka gabata na jihar Jigawa bisa ga irin gudunmawar da suka bayar wajen kawo jihar Jigawa. Wadanda suka rasu muna addu’ar Allah ya gafarta musu kurakurensu”.

Jihar ta sami sauye-sauye sosai na gaske. Kusan dukkan sassa- na tattalin arziki da zamantakewa- sun shaida muhimman sauye-sauye masu inganci musamman a fannonin Noma, Muhalli, Kasuwanci da Masana’antu, Ruwa da Tsaftar muhalli da sauran fannonin Kokarin Dan Adam.”

Gwamnan ya kuma mika godiyarsa ga malaman gargajiya da na addini na jihar Jigawa bisa gudunmawa da jajircewarsu wajen ci gaban jihar.

Ya kuma bukaci al’ummar jihar da su ci gaba da yi wa jihar addu’ar zaman lafiya, ci gaba, da ma Nijeriya baki daya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet