Connect with us

Labarai

Rikicin PDP: Wani abu zai faru nan ba da jimawa ba – Wike

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas ya sake yin tsokaci kan rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar PDP.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa, A yayin kaddamar da titin Eneka na cikin gida a karamar hukumar Obio-Akpor, a ranar Litinin din nan, Wike ya yi alfahari da cewa babu wanda zai iya yi masa barazana domin zai yi abin da ya dace ko da kuwa ‘’yan daba” ne.

Ku tuna cewa dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar PDP da gwamna Wike sun tafka takun-saka tun a zaben fidda gwani na shugaban kasa na jam’iyyar.

Wike dai ya sha kaye a hannun tsohon mataimakin shugaban kasa Atiku Abubakar, sai dai rikicin ya kaure bayan Atiku ya zabi Gwamna Ifeanyi Okowa na jihar Delta a matsayin abokin takararsa a zaben 2023.

Da yake magana a lokacin kaddamar da titunan, Wike ya ce, “Duk wanda ya san ni ya san cewa da zarar na yanke shawara kuma na yi imanin cewa abin da nake yi daidai ne, idan kuna so, bari jama’a dukka su hada kai, kamar yadda ya kamata. Kamar yadda lamirina ya tabbata, zan yi abin da yake daidai a kowane lokaci; Ba ruwana da kowane gungun jama’a.

“Dukkanmu mu natsu; kun ji abin da ke faruwa a PDP. Har yanzu babu wani abu da ya faru sai da yardar Allah; wani abu zai faru.”

A makon da ya gabata ne Atiku ya tafi Landan domin ganawa da Wike kan rikicin da ya dabaibaye jam’iyyar adawa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet