Connect with us

Labarai

Zamfara: Jami’an tsaro sun kwato mutane 12 daga hannun ƴan bindiga

Rundunar ƴan sandan jihar Zamfara, ta ce, jami’anta sun kuɓutar da wasu mutane goma sha biyu daga hannun wasu ƴan bindiga.

Jami’in hulɗa da jama’a na rundunar SP Muhammad Shehu ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar yau Talata.

Ta cikin sanarwar SP Shehu ya ce, a yau Talata ne haɗakar jami’an tsaro tare da jami’an Vigilante suka gudanarda wani sumame a dajin ƙare kukanka da ke yankin Talatar Mafara inda suka yi nasarar fatattakar ƴan bindigar tare da ceto mutane goma sha biyu.

Haka kuma ya ce, Ƴan bindigar sun sato mutanen tare da boyesu a cikin dajin na  ƙare kukanka wanda ya ke ƙarƙashin ikon ƙasurgumin ɗan ta’addar nan Bello Maibille.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetjojobetcasinolevantonwingrandpashabet güncel girişjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişcasibombetgaranticasibomgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetgrandpashabetgrandpashabet girişcasibomnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet