Connect with us

Labarai

Jami’an Hukumar EFCC Sun Damke Kakakin Majalisar Dokokin Jihar Ogun

Hukumar yaki da masu yi wa tattalin arzikin kasa zagon kasa ta EFCC ta cafke kakakin majalisar dokokin jihar Ogun, Olakunle Oluomo.

An kama shi ne da misalin karfe 9 na safiyar ranar Alhamis din nan a filin jirgin sama na Murtala Mohammed da ke Legas.

Majiyoyi sun shaida wa wakilin kotu da yan sanda na gidan Talabijin na Channels, Shola Soyele, cewa jami’an hukumar EFCC sun dauke shi ne domin amsa tambayoyin da suka shafi laifukan kudi.

Shugabancin Hukumar dai sun tsare mum akan kama su amma ana sa ran nan ba da jimawa ba za su fitar da sanarwa.

Sai dai wata majiya a cikin Hukumar ta amince da cewa hukumar EFCC ta gayyaci kakakin majalisar jihar Ogun sau da dama amma ya kasa amsa gayyatar.

An kai Oluomo ofishin EFCC na Legas don ci gaba da yi masa tambayoyi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftdinamobetgrandpashabet girişgrandpashabetdinamobetGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino sitelerikavbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantcasinolevantcasinolevantcasinolevantholiganbetjojobetgrandpashabetgrandpashabetsahabetsahabetonwinonwinmarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetholiganbettipobetsekabetsekabetholiganbetsahabetsahabetcasibomcasinolevantbetgarantibetciograndpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahissekabetgrandpashabetjojobetpusulabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabetGrandpashabet