Connect with us

Labarai

Ƴan sanda sun cafke wasu mata da suka buɗe wajen sayar da jarirai akan kuɗi naira 400,000

Rundunar ƴan sandan jihar Ogun, ta cafke wasu mata biyu da ake zargi da bude wajen sayar da jarirai.

Mai magana da yawun rundunar SP Abimbola Oyeyemi, ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar.

Sanarwar ta ce, Ƴan sanda sun cafke matan ne  a yankin Agbado dake karamar hukumar Ifo ta jihar.

Haka kuma sanarwar ta bayyana sunan inda ya ce an kama matan biyu masu suna Christiana Iyama da Margaret Ogwu.

Rundunar ƴan sandan ta ce ta kama su ne a watan jiya na Agusta bayan da ta samu Rahotonnin sirri daga mazauna yankin.

Binkicen farko ya nuna cewa Christiana Iyama ta na ɗaukar ƴan mata ta riƙa haɗa su da maza domin su ɗauki ciki, kuma bayan sun haihu sai ta sayar da jaririan ga masu buƙatarsu a kan kudi kusan naira dubu ɗari huɗu ga duk jariri ɗaya, a cewar sanarwar.

SP Abimbola Oyeyemi, ta cikin sanarwar ya kuma bayyana cewa, tuni Christiana Iyama ta tabbatar wa ƴan sanda cewa ta sayar da jarirai har guda uku ga wasu mata ta irin wannan mummunar hanya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet