Connect with us

Labarai

Gwamnan Kebbi ya rushe majalisar zartaswar jihar

Gwamnan jihar Kebbi Atiku Bagudu, ya rushe majalisar zartaswar jihar bayan da ya sauke dukkan kwamishinoninsa a yau Laraba.

Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa mai dauke da sa hannun sakataren gwamnatin jihar Babale Yauri.

Sanarwar ta ce: “Gwamnan ya miƙa godiyarsa ga waɗanda ya sauke ɗin bisa gudumawar da suka ba shi yayin gudanar da ayyukansu”.

Haka kuma gwamna Bagudu, ya ce, rushe majalisar zartarwar ya fara aiki ne nan take.

Haka kuma sanarwar ta ce, nan ba da jimawa ba gwamnan zai sanar da naɗin sababbin kwamishinonin da za su maye gurbinsu nabaya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet