Connect with us

Wasanni

Rashin nasara a wasa ƙungiyar Chelsea ta kori Thomas Tuchel

Ƙungiyar ƙwallon ƙafa ta Chelsea, ta sallami manajanta Thomas Tuchel, biyo bayan rashin nasarar da ta yi a wasanta da tawagar Dynamo Zagreb jiya Talata a gasar cin kofin zakarun Turai.

Hakan na cikin wata sanarwar da mai horas da ƙungiyar ya fitar a shafinsa na internet da safiyar yau Laraba.

Sanarwar ta ce, “A madadin kowa da kowa a Kungiyar Chelsea FC, ina so na rubuta godiya ga Thomas da ma’aikatansa saboda duk ƙoƙarin da suka yi a lokacin da suke tare a tawagar.

Wannan dai na zuwa ne a dai-dai lokacin da mamallakan kungiyar suka cika kwanaki 100 da karbar ragamarta, kana kuma yayin da su ke ci gaba da ƙoƙarin ciyar da ƙungiyar gaba.

Haka kuma sababbin waɗanda suka sanya hannun jarin sun yi imanin cewa lokaci ya yi da za a samu sauyi a ƙungiyar.

Korarren shugaban dai shi ne mai horaswa na ƙarshe a Kungiyar wanda kuma ya yi rashin nasara kusan sau uku a wasanni bakwai na farkon a kakar wasanni ta bana.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet