Connect with us

Labarai

KKK Chelsea Ta Tabbatar Da Daukar Sabon Mai Horaswarta

 

Kungiyar kwallon kafa ta Chelsea ta tabbatar da cewa, ta kammala daukar Graham Potter a matsayin sabon mai horaswarta.

A cikin wata sanarwa da aka fitar a yammacin ranar Alhamis din nan, Blues ta bayyana cewa tsohon kocin Brighton ya sanya hannu kan kwantiragin shekaru biyar a Kunguyar.

Potter ya maye gurbin Thomas Tuchel wanda aka kora jiya jiya ta hannun mamallakin The Blues, Todd Boehly.

A kan komawa Chelsea, Potter ya ce: “Ina matukar alfahari da zama sabon kocin kungiyar kwallon kafa ta Chelsea FC, wannan babbar kungiyar kwallon kafa ce.

“Na yi matukar farin ciki da yin aiki tare da sabon rukunin mallakar Chelsea kuma ina fatan zamu yi aiki tare da rukunin ‘yan wasa masu ban sha’awa da haɓaka ƙungiya waɗanda magoya bayanmu masu ban mamaki za su yi alfahari da ita.

“Ina kuma so in mika godiya ta ga Brighton & Hove Albion saboda ba ni wannan dama musamman Tony Bloom da dukkan ‘yan wasa, ma’aikata da magoya bayana saboda ci gaba da goyon bayan da suke yi a lokacin da nake kulob din.”inji sabon kocin

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet