Connect with us

Labarai

Shugaban Kwamitin BoT Na Jam’iyyar PDP Walid Jibril Ya Yi Murabus

Shugaban kwamitin amintattu na jam’iyyar PDP, Walid Jibril, ya yi murabus, kamar yadda gidan talabijin na Channels ya ruwaito.

“Na sauka ne a matsayin shugaban kwamitin BoT. Na sauka ne domin kawo mana sauki,” inji shi a wajen taron BoT da Kwamitin Zartaswa na kasa ya shirya a ranar Alhamis din nan a Abuja.

Ya kuma tabbatar da murabus din nasa ga gidan talabijin na Channels.

Murabus din Jibril ya zo ne a daidai lokacin da jiga-jigan jam’iyyar PDP na kudancin kasar suka yi ta neman shugaban jam’iyyar na kasa Iyorchia Ayu ya sauka daga kan kujerar dan kudu su karab.

Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas da kuma tsohon mataimakin shugaban jam’iyyar PDP na kasa, Bode George, da sauran ‘yan jam’iyyar adawa ta kudu sun sha neman Ayu ya yi murabus amma tsohon Sanatan ya ci gaba da cewa ba zai yi murabus ba.

Tun da farko, Jibril ya ce rashin adalci ne jam’iyyar PDP ta fitar da dan takarar shugaban kasa a madadin Atiku Abubakar daga (Jihar Adamawa), da Ayu (jihar Benue) dukkansu daga arewa.

Jigon haifaffen Nasarawa ya ce a shirye yake ya sadaukar da ofishinsa domin samun zaman lafiya a jam’iyyar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetDeneme Bonusu Veren SitelerCasibomcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet