Connect with us

Siyasa

Kotu ta fara sauraron ƙarar da jam’iyyar NNPP ta shigar kan INEC

Jamiyyar adawa ta NNPP, ta shigar da hukumar zabe mai zaman kanta ta kasa INEC ga gaban babbar kotun tarayya da ke Kaduna karkashin jagorancin mai sharia Hadiza Shagari.

Jamiyyar dai ta shigar da karar ne tana kalubalntar jerin sunayen yan takarar gwamana da yan majalisar jiha a zaben badi na na jamiyyar APC da hukumar ta INEC ta wallafa a ranar 22 ga watan Yulin da ya gabata.

Haka kuma jamiyyar ta yi zargin cewa, bas u can-cant ba kasancewar an fitar da su ne ba bisa doron dokar zabe ba kuma basa bisa ka’idar doka.

Jamiyyar ta NNPP, ta kuma bukaci kotun da ta tilasta wa hukumar INEC yin abinda ya dace ta hanyar cire sunayen yan takarar jamiyyar APC cikin jerin wadanda za su shiga cikin yan takarar zaben badi na jihar Kaduna.

Sai dai a zaman kotun nay au Jumaa, ta dage ci gaba da sauraron karar zuwa ranar 15 ga wannan wata da muke ciki na Satumba domin ci gaba da sauraron shariar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet