Connect with us

Labarai

Sojojin sun sake ceto ƴan makarantar Chibok 4 tare da cafke ƴan Boko Haram 14

Dakarun Operation Hadin Kai na rundunar sojan kasar nan, sun ceto yan matan sakandaren Chibok guda uku daga hannun yan Boko Haram tare da cafke yan tada kayar baya mutum goma sha hudu.

Daraktan yada labarai na rundunar ta Operation Hadin kai Musa Danmadam, ne ya bayyana hakan yayin ganawarsa da manema labarai yayin da yake karin haske kan ayyukan da dakarun rundunar suka gudanar a jihohin Borno da Yobe.

Wadanda dakarun suka ceto sun hada da Jinkai Yama da Falmata Lawal da Asabe Ali wadanda ke lambobi na 20 da 12 da kuma lamba ta 3 a jerin sunayen daliban da yan Boko Haram din suka sace su.

Haka kuma ya kara da cewa, an ceto daliban tare da yayansu da kuma wasu karin mutane goma sha tara a wurare daban-daban.
Danmadam ya kuma ce dakarun sun hallaka wasu da ake zargin yan Boko Haram ne su 52 d kuma wasu da ake zargin yan kungiyar ISWAP ne su 14.

Daraktan ya kara da cewa, sojojin sun kuma gano gurneti guda 12 da bindigogi kirar AK47 guda 3 da jigidar alburusai da sauran muggan makamai da Babur guda daya da kwari da baka guda goma sha shida da kekunan hawa guda bakwai da kuma wayoyin salula guda goma.

A ranar 14 ga watan Afrilun shekarar 2014 ne yan Boko Haram din suka kai farmaki cikin makarantar sakandaren yan matan ta Chibok inda suka sace fiye da dalibai dari biyu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet