Connect with us

Labarai

Jigawa: Mutane biyar sun mutu tare da jikkata wasu sakamakon fashewar tukwanen Gas

Hukumar tsaro ta Civil Defence shiyyar jihar Jigawa, ta tabbatar da mutuwar mutane biyar tare da jikkatar wasu da dama da kuma ƙonewa gidaje da dama sakamakon fashewar wasu tukwanen Gas ɗin girki a ƙaramar hukumar Babura.

Mai magana da yawun rundunar Adamu Shehu, ne ya tabbatar da faruwa lamarin a wata sanarwa da ya fitar da safiyar yau Talata.

Haka kuma sanarwar ta ce, lamarin ya faru ne lokacin da wata babbar Motar dakon kaya maƙare da Tukunyar Gas ta yi bindiga a Babura.

Ta cikin sanarwar jami’an ya kuma ce, gidaje da yawa da shagunan al’umma sun ƙone sakamakon faruwar lamarin, inda ya ƙara da cewa mutane da dama sun jikkata, amma har yanzu ba bu wanda ya mutu.

“Iftila’in ya faru ne a daren jiya da Litinin 12 ga Satumba, 2022 da misalin ƙarfe 9:00 na dare,” Inji shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet