Connect with us

Labarai

Mataimakin shugaban Najeriya ya isa birnin Nairobi

Mataimakin shugaban ƙasa Farfesa Yemi Osinbajo, ya sauka a Nairobi babban birnin ƙasar Kenya domin halartar bikin rantsar da sabon Shugaban kasar William Ruto.

Mataimakin shugaban ƙasan dai ya sauka ne a filin jiragi na Jomo Kenyatta inda ya samu tarbar tsohon gwamnan yankin Kwale, Salim Mvurya da jakadan Najeriya a ƙasar Yusuf Yumusa da sauran manyan jami’an gwamnati.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Tun a ranar 15 ga watan jiya na Agusta ne hukumar zaben ƙasar ta Kenya ta sanar da sunan mataimakin shugaban kasar William Ruto a matsayin wanda ya lashe zaben shugaban kasar wanda aka yi a ranar 9 ga watan na Agusta.

Haka kuma ta ƙara da cewa, Farfesa Yemi Osinbajo ya samu rakiyar karamin ministan harkokin wajen Ambasada Zubairu Dada da mai bai wa shugaban ƙasa shawara akan harkokin siyasa Sanata Babafemi Ojudu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahistipobettipobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişjojobetjojobetgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobettipobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet