Connect with us

Labarai

Katsina: Ƴan sanda sun fatattaki ƴan bindiga

Rundunar ƴan sandan jihar Katsina, ta ce, jami’anta sun tarwatsa wasu gun-gun ƴan bindiga da suka suka tsare hanyar Sabuwa zuwa Mararabar Yakawada a yankin karamar hukumar Sabuwa.
Mai magana da yawun rindinar SP Gambo Isah ne ya bayyana hakan ta cikin wata sanarwa da ya fitar a yau Alhamis.

Ya ce, lamarin ya faru ne da tsakar ranar jiya Laraba bayan da rundunar ta samu kiran gaggawa inda aka sanar da su cewa bata garin su kusan talatin a kan Babura dauke da bindigogi kirar AK47 sun tare hanyar da niyyar yin fashi da kuma garkuwa da mutane.

Haka kuam ya kara da cewa bayan samun rahoton ne Baturen ƴan sanda na na ofishin da ke karamar hukumar ta Sabuwa ya jagoranci jami’ansu inda suka samu nasarar dakile ‘yan bindigar bayan da suka yi ta musayar wuta da su.

SP Gambo Isah, ya kara da cewa, yayin gumurzun sun samu nasarar kwato bindiga kirar AK 47 guda daya da kuma Babur guda hudu, sannan ‘yan bindigar sun tsere da rauikan harbi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet