Connect with us

Kasuwanci

Kamfanin Azman ya samu damar ci gaba da jigila

Kamfanin jiragen sama na Azman Air, ya sanar da ci gaba da zirga-zirgar jiragensa daga yau Juma’a bayan da hukumar kula da sufurin jiragen sama ta Najeriya NCAA ta dakatar da shi a jiya Alhamis.

Kamfanin ya sanar da ci gaba da jigilar fasinjojin ne ta cikin wata sanarwa da ya fitar a cikin daren Alhamis ɗin makon nan.

Tun da fari dai, Hukumar ta NCAA, ta dakatar da lasisin yin zirga-zirgar jiragen kamfanin na Azman ne bisa gazawarsa wajen biyan kuɗi sama da Naira biliyan biyo da da ake binsa.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, wata majiya daga kamfanin ta ce, kamfanin ya tattauna da hukumar ta NCAA inda hukumar ta janye dakatarwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetgrandpashabetmarsbahismarsbahismarsbahisjojobetjojobetjojobetjojobet girişmarsbahisjojobetgrandpashabetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabetgrandpashabet girişjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahisjojobetjojobetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet