Connect with us

Labarai

Majalisar Wakilai Zata Dawo Zama A Wani Wuri Na Daban

Majalisar wakilai za ta dawo zamanta a ranar 20 ga Satumba, a wani zauren na wucin gadi.

Hakan na kunshe ne cikin wata sanarwa da magatakardar majalisar, Yahaya Danzaria, ya fitar ranar Lahadin nan a Abuja.

Danzaria ya ce saboda gyaran da ake yi a tsohuwar zauren majalisar, ana sa ran mambobin za su koma zama a sabon dakin da aka gyara a sabon ginin mai dauke da kujeru 118 kacal.

Ya ce an fadada sabon dakin ne ta hanyar samar da bene mai karfin kujeru 236, inda ya kara da cewa an hada dakunanda na’urorin gani da sauti da manyan alluna.

Sai dai ya ce babu wasu kujeru da aka kebe baya ga kasafin shugabanni da manyan jami’ai, yana mai cewa duk sauran shirye-shiryen zama za a yi su ne a kan masu zuwa.

“Hakazalika yana da mahimmanci a lura cewa saboda wannan tsari ne na wucin gadi da aka tsara ba wani tanadi da aka yi wa mataimakan majalisa saboda rashin sarari.

Majalisar a ranar 20 ga watan Yuli ta ci gaba da hutun watanni biyu gabanin zagayen karshe na zaman majalisar ta 9.

Jaridar Daily Trust ta rawaito cewa Kakakin majalisar, Femi Gbajabiamila, a ranar 14 ga watan Satumba, ya yi kira da a gaggauta kammala aikin gyaran majalisar dokokin kasar, gabanin wa’adin mika mulki ga watan Agustan 2023.

Gbajabiamila ya duba muhimman al’amurran da suka shafi aikin, musamman majalisar wakilai, da kuma falon ginin.(NAN)

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet