Connect with us

Siyasa

Hukumar INEC ta fitar da sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa da majalisar tarayya

Hukumar zaɓe mai zaman kanta ta Najeriya INEC, ta wallafa sunayen ƴan takarar shugaban ƙasa su 18 da na ƴan takarar majalisar tarayya su 4,223.

Hukumar ta saki jerin sunayen ne da yammacin yau Talatabbayan da ta kammala taron ta na mako-mako da ta gudanar a shalkwatar ta da ke birnin tarayya Abuja.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, Shugaban kwamitin yaɗa labarai da kuma wayar da kan masu kaɗa kuri’a, Festus Okoye, ya ce hukumar ta wallafa jerin sunayen ne kamar yadda sassan 32 (1) da na 8 na dokar zaɓe ta baɗi suka tanada.

Haka kuma ta ruwaito cewa, A ranar 4 ga watan Oktoba ne hukumar za ta buga sunayen ƴan takarar gwamna da na ƴan majalisun jihohi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet