Connect with us

Kasuwanci

Mun ɗauki matakan daƙile ƙarancin Fetur a ƙarshen shekera-NNPC

Kamfanin man fetur na Najeriya NNPC, ya ce ba za a fuskanci ƙarancin man fetur ba a watan Disamban bana har ma bayan sa sakamakon tanadar wadataccen man da ya yi.

Babban jami’in kula da harkokin kuɗi na kamfanin Umar Ajia ne ya bayyana hakan lokacin da ya bayyana a gaban kwamitin wucin gadi na majalisar wakilai kan tsarin tallafin man fetur.

Haka kuma ya ce kamfanin ya ɗauki matakan daƙile matsalar karancin man fetur har zuwa bayan babban zaɓen baɗi.

Ajia ya ce man fetur da ake baiwa ‘yan Najeriya tallafin man fetur ana jigilar su zuwa kasashe makwabta.

Ya ce a sakamakon dagulewar al’amuran iyakokin, hakan kan sanya zirarewar tallafin man fetur da ‘yan Najeriya za su sha da sauran kasashe makwabta.

Jaridar Solacebase ta ruwaito cewa, A nasa ɓangaren, Shugaban Kwamitin kula da sarrafa albarkatun man fetur Ibrahim Al-Mustapha wanda ya fito daga jihar Sokoto ya ce, akwai buƙatar ƙara yin nazari a kan farashin man fetur a Najeriya ta yadda zai yi dai-dai da farashin mai a duniya.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet