Connect with us

Labarai

Kisan Ummita: Kotu ta tura Mista Geng zaman waƙafi

Kotun Majistare mai Lanba talatin ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Hanif Sanusi Ciroma ta aike da ɗan ƙasar Sin ɗin nan Mista Geng zuwa gidan ajiya da gyaran hali sakamakon rashin hurumin da ta ke da shi na sauraron shari’arsa.

Yayin zaman kotun na yau Laraba, Lauyan gwamnati kuma mai gabatar da ƙara Barista Khalifa Auwal Hashim yaroki kotu data mayar da Wanda ake tuhuma gidan gyaran Hali a ajiyeshi har Sai ansami shawarwarin maaikarar Sharia sakamakon cewar kotun batada hurumi

Ana zargin Mista Geng Qwarong da laifin kashe wata mace Mai suna Ummu kulsum Sani inda ake zargin yayi anfani da wata wuka ya hallaka ta.

Sai dai bayan nazari kotun ta amince da buƙatar mai gabatar da ƙara ta tura wanda ake tuhumar gidan gyaran hali zuwa ranar 13 ga watan gobe na Oktoba domin sake gabatar da shi.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet