Labarai Shugaba Buhari ya naɗa Salihu Dembos a matsayin shugaban NTA Shugaban ƙasa Muhammadu Buhari, ya naɗa Mista Salihu Dembos a matsayin sabon shugaban gida talabijin na ƙasa NTA. Hakan na ƙunshe ne cikin wata sanarwa da Ministan yaɗa labarai da raya al’adu Alhaji Lai Mohammed ya fitar yau Laraba a birnin tarayya Abuja. Sanarwar ta ce, sabon shugaban zai gudanar da aiki ne na tsawon shekaru uku. Haka kuma sanarwar ta ruwaito cewa, Gabanin sanar da naɗin nasa, Salihu Dembos, shi ne shugaban sashen kasuwanci a tashar ta NTA. Sanarwar ta kuma ce, Mista Salihu, ya riƙe muƙamin shugaban NTA a Lokoja da kuma jihar Kano. Post Views: 389 Share this: Related Topics: Up Next Kisan Ummita: Kotu ta tura Mista Geng zaman waƙafi Don't Miss Da ɗumi-ɗumi: Kotu ta umarci ASUU ta janye yajin aiki You may like Click to comment Leave a Reply Cancel replyYour email address will not be published. Required fields are marked *Comment * Name * Email * Website Save my name, email, and website in this browser for the next time I comment. Notify me of follow-up comments by email. Notify me of new posts by email. Kakaki Online Radio Latest Popular Videos Featured10 hours ago Blowing One’s Own Trumpet : 43 Years Since My Journey Through Triumph Featured10 hours ago Dangote Coal Disburses 2026/2027 Scholarships, Offsets Annual Surface Rent Featured1 day ago Gov. Buni @59: Yobe SSG Backs 590,000-Vote Target for Tinubu, Commends Governnor’s Achievements Featured1 day ago Governor Buni condoles with president of Niger republic over death of his father Featured2 days ago A Call For Muhuyi, The House, And The Governor To Finish The Law Together Featured3 weeks ago Kano’s War On Drugs: How Barr. Muhyi’s Taskforce Is Changing The Game Featured4 weeks ago INEC ta sanya ranar bayyana makomar Pantami, Gwarzo da Adebutu Featured2 weeks ago IAR Releases Short-Statured Sorghum Varieties for Farmers in Insecurity-Affected Areas of Nigeria Featured1 week ago Da ɗumi ɗumi : Ƴar Kwankwaso ta buƙaci Kotu ta raba auren su da Abba Gida-gida Entertainment2 weeks ago KILAF 2026: Kano set to host 9th edition of KILAF Film Festival