Connect with us

Labarai

Gwamna Wike Ya Gana Da Masu Ruwa Da Tsaki Na Jam’iyyar PDP A Rivers


Gwamna Nyesom Wike na jihar Ribas a ranar Alhamis ya kira taron masu ruwa da tsaki na jam’iyyar PDP a jihar.

An gudanar da taron ne a dakin taro na Banquet dake gidan gwamnati a Fatakwal, babban birnin jihar.

An dai kira taron ne a daidai lokacin da ake fama da rikicin a jam’iyyar PDP kan karuwar kiraye-kirayen da ake yi na shugaban jam’iyyar na kasa Iyorchia Ayu da ya yi murabus domin dan kudu ya karbi mulki.

Wike da abokansa da suka hada da Gwamna Seyi Makinde na jihar Oyo, da tsohon gwamna Ayo Fayose, da Jonah Jang da sauransu a safiyar Larabar nan sun fice daga kwamitin yakin neman zaben dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar, Atiku Abubakar, inda suka dage cewa dole Ayu ya sauka.

Jigajigan sun yi zargin cewa Atiku da Ayu, ‘yan Arewa ne, ba za su iya rike manyan mukamai guda biyu a jam’iyya lokaci guda ba, kuma sun yi nuni da cewa ya kamata Ayu ya cika alkawarinsa na sauka daga mukaminsa idan dan takarar shugaban kasa ya fito daga Arewa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet