Connect with us

Labarai

Mutane Hudu Ne Suka Mutu A Ginin Da Ya Rushe — Hukumar NEMA

 

Hukumar ba da agajin gaggawa ta kasa NEMA a ranar Juma’ar nan ta tabbatar da cewa mutane hudu ne suka mutu yayin da aka ceto mutum daya a cikin baraguzan ginin da ya rufta a titin Oye Sonuga, Palm Avenue, a Mushin, da ke Legas.

Daily Post ta ruwaito cewa, Ko’odinetan NEMA shiyyar Kudu Maso Yamma, Mista Ibrahim Farinloye ne ya bayyana haka ga Kamfanin Dillancin Labaran Najeriya (NAN) a wata tattaunawa ta wayar tarho.

Ya ce maza biyu da mata biyu sun mutu, yayin da aka ceto mutum daya a baraguzan ginin.

Tun da farko dai gwamnatin jihar Legas ta kuma ce za ta binciki musabbabin rugujewar ginin.

Kwamishinan tsare-tsare na jiki da raya birane, Mista Omotayo Bamgbose-Martins, yayin da ya ziyarci wurin ginin bene mai hawa uku, ya ba da umarnin a rusa ginin nan take saboda dalilai na tsaro da kuma dakile kara rugujewar wani sashi na ginin.

Ya kuma umurci hukumar kula da gine-gine ta jihar Legas (LASBCA) da dakin gwaje-gwajen kayayyaki na jihar Legas da su bankado musabbabin faduwar ginin.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet