Connect with us

Ilimi

Gwamnatin Jihar Bauchi Ta Musanta Zanga-zangar Daliban Sakandire A Jihar

 

Daliban makarantun sakandire a jihar Bauchi sun fantsama kan tituna domin nuna rashin amincewarsu da sabon tsarin manufar da gwamnati ta yi na raba maza da mata a makarantu.

Zanga-zangar na zuwa ne a daidai lokacin da ake shirin dawo da makarantu a fadin jihar a yau Litinin.

Idan dai za a iya tunawa, kwamishinan ilimi na jihar Bauchi, Aliyu Tilde, ya ce gwamnatin jihar ta kammala shirye-shiryen raba dalibai maza da mata a makarantun sakandare a jihar.

Tilde ya bayyana shirin ne a lokacin da yake zantawa da manema labarai bayan wani taron majalisar zartarwa ta jihar, SEC a Bauchi, inda ya kara da cewa sabuwar manufar za a aiwatar da ita ne kawai a duk lokacin da aka kammala shirye-shiryen yin hakan.

Ya bayyana cewa, manufar ita ce a magance tabarbarewar tarbiyya, wanda ya ce ya zama ruwan dare a tsakanin daliban makarantun sakandaren dake jihar.

Gwamnatin Jihar Bauchi ta karyata rade-radin zanga-zangar Daluban Makarantar Sakandaren Jihar a Safiyar Yau Litinin, bayan da aka wallafa Hotunan ayarin Yara dalubai a sabbin kafafen sadarwa soshiyal Midiya.

Kafin yanzu maaikatar ilimi ta Jihar ta shelanta maido da tsohon tsarin raba dalubai Mata da Maza a Makarantun Sakandare, ko wane jinsi ya tsaya a bangaren sa.

Kwamishinan ilimin Jihar, Tilde, shine ya bayyanawa Jaridar Dimokuradiyya ta wayar tarho, yace suna kokarin tabbatar da tarbiyyar Yara masu tasowa a matsayin su na Iyaye ganin da kokarin kaucewa gurbacewar tarbiyyar zamani dake yin tasiri a wajen ‘Yayan mu.

Yace ba zanga-zanga bace dokar ce ta fara aiki inda aka hada Daluban Makarantar Comprehensive dake bayan Tafawa Balewa Ested da Kuma Makaranta kofar Wamba’i, sai Daluban suke kallon Hakan a matsayin wani sabon abu.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleripadişahbettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetmatbetimajbetpusulabetvdcasinocratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet