Bashir Sharrif Machina dai tun farko ya ce ba zai sauka ko janyewa kowa takararsa ta majalisar dattijai ba.
Tun bayan kammala zaben fitar da gwani na shugaban kasa a APC dambarwa ta kunno kai kan yiwuwar shugaban majalisar dattijai Sanata Ahmed Lawan zai rasa takararsa ta sanata bayan ya shafe fiye da shekara ashirin yana wakiltar al’ummarsa a Majalisun Tarayya.
