Connect with us

Labarai

Tinubu Ya Magantu Kan Jita-jitar Bashi Da Lafiya Bazai Iya Takara Ba

Dan takarar shugaban kasa na jam’iyyar APC, Asiwaju Bola Tinubu, ya musanta janyewa daga takarar shugaban Kasa.

Tinubu ya saka wani dan gajeren hoton bidiyonsa a kan wani shafi a yammacin ranar Lahadin nan, a wani yunkuri na karyata jita-jitar da ake yadawa.

Tsohon Gwamnan Jihar Legas ya rubuta tare da cewa: “Da yawa sun ce na mutu; wasu kuma na cewa na janye daga yakin neman zaben shugaban kasa.

“Lafiyata kalau.

“Wannan ita ce gaskiyar: Ina da ƙarfi, ina cikin koshin lafiya kuma a shirye nake in bauta wa ‘yan Najeriya tun daga rana ta ɗaya.”

Tinubu ya fuskanci suka yayin da ya bace a rattaba hannu kan yarjejeniyar zaman lafiya a ranar Alhamis din da ta gabata.

Yarjejeniyar zaman lafiya takarda ce da ‘yan takarar shugaban kasa suka sanya wa hannu gabanin babban zaben kasar.

Sai dai Tinubu ya samu wakilcin mataimakinsa, Kashim Shettima, wanda tsohon gwamnan jihar Borno ne a wajen taron.

Manyan ‘yan takarar shugaban kasa, Atiku Abubakar na jam’iyyar PDP, Peter Obi na jam’iyyar Labour Party (LP), Rabiu Kwankwaso na jam’iyyar NNPP duk sun hallara.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet