Connect with us

Featured

Wolves ta kori Bruno Lage bayan shan kashi a hannun West Ham

Daga Abdu Ado Ƙofar Na’isa

 

Wolves ta kori kocinta Bruno Lage bayan ya shafe watanni 16 yana jan ragamar kungiyar.

Wannan na zuwa ne bayan rashin nasara da ta yi a hannun West Ham United ranar Asabar, abin da ya kaita can ajin ‘yan dagaji a kasan teburin Premier.

Lage ya gaji Nuno Espirito Santo a bazarar da ta wuce kuma ya jagoranci Wolves zuwa mataki na 10 a kakar wasansa ta farko.

Duk da haka, sun yi nasara a wasa daya kuma sun yi rashin nasara a wasanni tara daga cikin wasanni 15 da suka yi a gasar Firimiya a karkashin tsohon kocin.

Shugaban Wolves Jeff Shi ya ce bashi da wani zabi face daukar matakin, sakamakon rashin katabus din da Lage ya nuna.

An yanke matakin ne bayan tarurrukan da aka yi a ranar Asabar sakamakon shan kashi a filin wasa na London da ci 2-0, lamarin da ya sake diga ayar tambaya kan tsohon kocin na Benfica.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet