Connect with us

Labarai

Rashin Tafinta: Kotu ta sake ɗage shari’ar Frank Geng Qwarong

Babbar kotun jihar Kano ƙarƙashin jagorancin mai shari’a Sanusi Ado Ma’aji ta sake ɗage ci gaba da sauraron shari’ar Mista Frank Geng Qwarong, da ake zargin da hallaka Ummukhulsul Sani Buhari da aka fi sani da Ummita.

Kotun ta ɗage sauraron shari’ar ne domin samo wanda zai riƙa yi wa Mista Frank Geng, tafinta Daga harshe turanci zuwa sinanci.

Freedom Radio ta ruwaito cewa, yayin zaman kotun na yau, Lauyan gwamnati kuma kwamishinan shari’a Musa Abdullahi Lawal da masu dafa masa sun halarci zaman kotun.

Sai dai bayan da kotun ta zauna ne lauyan wanda ake tuhuma Barista Danazumi Abdullahi, ya buƙaci kotun da ta samar da wanda zai yi wa wanda yake karewa mutumin da zai riƙa yi masa tafinta zuwa harshensa na Sinanci.

Bayan gabatar da roƙon ne kuma kotu ta amince tare da sanya ranar 27 ga wannan wata da muke ciki na Oktoba domin ci gaba da shari’ar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet