Connect with us

Labarai

Al’ummar Tukuntawa Sun Yabawa Gwamnan Jihar Kano Bisa Rabon Da Ya Yi Musu

Al’ummar unguwar Tukuntawa dake karamar hukumar birni sun yabawa gwamnan jihar Kano Dr. Abdullahi Umar Ganduje sakamakon wasu filaye da gwamnan ya baiwa al’ummar unguwar cikin rukunin filayen da aka yanka a gidan radio manoma.

Taron dai an shirya taron ne bisa jagorancin mai unguwar Malam Nuhu Garba.

Yayin taron Malam Nuhu Garba ya ce ya zama dole su shirya taron godiya Saboda karamcin da gwamna Ganduje yayi musu, wanda ba lallai idan wani gwamnan ne yayi musu haka ba.

Yace filayen zasu taimakawa al’ummar yankin baki daya wajen inganta Ilimi da tsaron su dama tabbatar da cewa gwamnatin bata manta da al’ummar yankin ba.

A madadin al’ummar Unguwar Malam Nuhu Garba godewa MD na KNUPDA Sulaiman Abdulwahab bisa tabbatarwa da al’ummar Unguwar kason nasu filayen domin su gudanar da abubuwan da zasu taimaki yan unguwar.

Daga karshe ya hori al’ummar Unguwar da suyi duk mai yiyuwa wajen ganin sun alkinta tare da Sanya Ido a guraren da gwamnatin ta basu, don gudun kada bata gari su Maida wajen wurin aikata laifuka.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet