Connect with us

Labarai

Kotu ta wanke Ibrahim Saminu Turaki daga zargin almundahanar fiye da Biliyan 8

Babbar kotun tarayya da ke zamanta a birnin Dutsen jihar Jigawa, ta sallami tsohon gwamnan jihar Sanata Ibrahim Saminu Turaki, tare da wanke shi daga zargin almundahanar kuɗaɗe da suka kai Naira biliyan 8 da Miliyan 300 da hukumar EFCC ta gurfanar da shi a kai.

Hukumar ta yaƙi da cin hanci da rashawa ta EFCC dai ta gurfanar da tsohon gwamnan ne tare da wasu Kamfanoni 3 inda aka fara shari’ar tun a ranar 4 ga watan Mayun shekarar 2007.

Haka kuma hukumar ta gurfanar da su ne a gaban kotun kan tuhume-tuhume 33 da suka shafi karkatar da kuɗaɗen jihar.

Alƙalin kotun, Mai shari’a Hassan Dikko, wanda ya yanke hukuncin, ya yi watsi da dukkan tuhume-tuhumen da ake yi masa, ya kuma sallami duk wadanda ake tuhuma saboda rashin gamsassun hujjoji dangane da tuhume-tuhume da ake yi musu.

Kotun ta kuma bayar da umarnin a bai wa tsohon gwamnan Fasfo da sauran takardun tafiye-tafiyensa.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişgrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetcasino siteleriRadissonbetsweet bonanzacasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasinolevantjojobetjojobetjojobetcasibomholiganbet xcasinolevantcasinolevantjojobetjojobetholiganbetholiganbetholiganbetholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahiscasinolevantcasinolevantcasinolevantgrandpashabetjojobetjojobetgrandpashabetsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasinolevantjojobetcasinolevantgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet