Connect with us

Labarai

Zamfara: Ƴan bindiga sun hallaka mutanen da ke tsaka da cin kasuwa

Wasu ƴan bindiga da ake kyautata zaton ƴan fashin daji ne, sun yi buɗe wuta a kan wasu mutane da ke cin kasuwa.

BBC ta ruwaito cewa mutanen suna tsaka da cin kasuwa ne a Tashar Ƴar Sahabi da ke yankin Ƙaramar Hukumar Maru ta Jihar Zamfara, sai ɓata garin suka yi wa kasuwar tsinke tare da yin harbin ka mai-uwa da wabi wanda ya yi sanadiyyar mutuwar mutane tara da yammacin jiya Alhamis.

Haka kuma ta ƙara da cewa wani ganau ya ce, ƙarin mutane biyar ne suka sami raunuka, cikinsu har da ƙananan yara da tsofaffi sakamakon harbe-harben.

Ta kuma bayyana cewa, Cikin waɗanda aka kashe har da wasu mata uku da suka je cin kasuwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet