Connect with us

Labarai

Yajin Aikin ASUU: Gwamnatin Tarayya Ta Nemi Afuwar Dalibai Da Iyaye

 

Gwamnatin tarayya ta nemi afuwar dalibai da iyaye bayan da kungiyar malaman jami’o’i (ASUU) ta janye yajin aikin na watanni takwas.

Kungiyar ASUU ta sanar da dakatar da yajin aikin ta ne a ranar Juma’a.

Yanzu haka dai ma’aikatar kwadago da samar da ayyukan yi ta mika godiya ga duk wadanda ke da hannu a tattaunawar da ta kai ga janye yajin aikin.

Wata sanarwa da Mataimakin daraktan yada labarai na Ma’aikatar, Olajide Oshundun ya fitar, ta ce a bangare guda: “Yanzu da ASUU ta yanke shawarar yin biyayya ga hukuncin kotun ma’aikata ta kasa na dakatar da yajin aiki, muna neman afuwar dukkan dalibai da iyaye.”

Jaridar Daily Post ta rawaito cewa, Ya kara da cewa “ana aza harsashin ginin da muke da yakinin zai ceci ‘yan Najeriya, wannan abu ne da ba a fatan ganin wani yajin aikin nan gaba kamar sa.” Inji sanarwar.

Share this:
Click to comment

Leave a Reply

Your email address will not be published. Required fields are marked *

meram escorttrlisans pinterestgiftcardmall/mygiftgrandpashabet girişgrandpashabet güncel girişgrandpashabetgrandpashabet girişGrandpashabettaraftarium24dizipalgiftcardmall/mygiftjustin tvGrandpashabetGrandpashabetGrandpashabetBetwoonCratosroyalbetcasino siteleriultrabettaraftarium24taraftarium24rojadirectajustin tvcasibomjojobetjojobetjojobetjojobet xholiganbet xholiganbetholiganbetholiganbet güncel girişholiganbet xholiganbetgrandpashabetgrandpashabet güncel girişholiganbetjojobetgrandpashabetmatadorbetonwinsahabetgrandpashabetmarsbahis xmarsbahisgrandpashabetcasibom xcasibom xgrandpashabet güncel girişholiganbet güncel girişholiganbet güncel girişgrandpashabet girişsekabetmatbetimajbetcasibompusulabetvdcasinosuperbetincratosroyalbetcasibomholiganbetholiganbet girişholiganbetmarsbahiscasibomholiganbetgrandpashabetgrandpashabetnesinecasino xwbahis xbetgaranti xtambet xgrandpashabet girişGrandpashabetjojobet